| ||||
| ||||
Iri | biki | |||
---|---|---|---|---|
Validity (en) | unknown value – | |||
Wuri | Najeriya, Yarbanci | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Cultural heritage (en) | ||||
Matsalar Lua: expandTemplate: template "Protecció patrimonial/prepara" does not exist. |
Bikin Sango Biki ne na shekara-shekara da ake gudanarwa a tsakanin al’ummar Yarabawa don girmama Sango, wani gunkin tsawa da kuma wuta wanda jarumi ne kuma sarki na uku a masarautar Oyo bayan ya gaji Ajaka babban yayansa.[1] Bikin wanda gwamnatin jihar Oyo ta sauya masa suna a shekarar 2013 zuwa Bikin Sango na Duniya, ana gudanar da shi ne a watan Agusta a fadar Alaafin na Oyo kuma ana gudanar da shi a kasashe sama da arba’in na duniya.[2]